Bangaren al'adu da fasaha:a karaon farko bayan nasarar juyin juya halin Musulunci an wallafa kissoshi kanana na Iran guda talatin da shidda da harshen rashanci da kuma hadin guiwar mukaddashin ma'aikatar al'du da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar ta rasha suka dauki dawainiyar gudanar da wannan aiki.
Daga reshenta da ke hukumar da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a ketare da kuma kusanci a tsakanin musulmi ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; a karaon farko bayan nasarar juyin juya halin Musulunci an wallafa kissoshi kanana na Iran guda talatin da shidda da harshen rashanci da kuma hadin guiwar mukaddashin ma'aikatar al'du da kuma ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar ta rasha suka dauki dawainiyar gudanar da wannan aiki.
559963