Bangaren siyasa da zamantakewa: Limamin masallacin juma'a na birnin Beirut ne ya yi nuni da hare-haren baya bayan nan a kasar Iraki day a daura alhakin kan yan mamaye,yan ata'adda ,Amerika da haramtacciyar kasart Isra'ila kana bin da ke faruwa a duniyar musulmi da bayyana cewa; fatawar kafirtawa da kisan da ake aiwatarwa a kai akai a kasashen musulmi yana isa ne ga cimma burin makiya.