IQNA

An Kai Matakin Karshe Na Gasar Karatun Kur'ani

16:18 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906122
Bangaren kasa da kasa: an kai ga matakin karshe na gasar karatun kur'ani ga matasa da yara yan makaranta.
Bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta rtbnews ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani Kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; an kai ga matakin karshe na gasar karatun kur'ani ga matasa da yara yan makaranta.Wannan gasar karatun kur'ani mai girma za a rika gudanar da shi a kowace shekara.

560869
captcha