Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta da ke kudu maso gabacin Asiyar bayan ya nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa; Ana rabawa musulmi a yan Cana mazauna kasar Saudiya tarjamar kur'ani a cikin harshen Cananci. Ma'aikatar da ke kula da harkokin addinin a kasar Saudiya musamman Kasir cewa musulmi yan Cana talatin da biyar ne da ke zaune a kasar saudiya aka rarrabawa wannan kur'ani da aka tarjama a cikin harshen Cananci.
560943