IQNA

Tawagar Masu Bada Agaji Ta Kasa Da Kasa Daga Istambul Zata Kai agaji Gaza

16:17 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906128
Bangaren siyasa da zaman takewa: tawagar bada agaji ta kasa da kasa karo na hudu ta kai taimako zuwa gaza daga birnin Istambul na kasar Turkiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar Turkiya bayan ta nakalto daga Jaridar aldastur ta kasar Jodan ta watsa rahoton cewa; : tawagar bada agaji ta kasa da kasa karo na hudu ta kai taimako zuwa gaza daga birnin Istambul na kasar Turkiya.Wannan agaji ga mabukata da ake take masu hakkokinsu na rayuwa da walwala kamar sauran mutane na duniya zai taimakawa mutanan yankin na Gaza da kuma hakan ya zamanto abin koyo a tsakanin sauran takwarorinsu na duniya .

560881
captcha