Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a ci gaba da kara fadada harkokin bincike da ake yi a kowane lokaci, kwalejin koyar da ilmin na'ura mai kwakwalwa wanda reshe na jami'ar marigayi Imam Khomeini (RA) na aiwatar da shirin koyar da kur'ani, ta hanyar na'ura mai kwakwalwa da kuma yanar gizo.kwalejin koyar da ilmin na'ura mai kwakwalwa wanda reshe na jami'ar marigayi Imam Khomeini(RA) na aiwatar da shirin koyar da kur'ani musamman ga dalibai masu masaniya kan harkar naura mai kwakwalwa da yanar gizo. 560515