IQNA

Taron Mahardata Kur'ani A Karo Na Farko A Kasar Yeman

19:17 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906171
Bangaren kasa da kasa; Kwamitin da ke kula da harkokin mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Yeman ya jagoranci wani zaman taro da ya hada mambobinsa a karo na farko.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na kamfanin dillancin labaran ma'arib na kasar Yeman an bayyana cewa, kwamitin da ke kula da harkokin mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Yeman ya jagoranci wani zaman taro da ya hada mambobinsa a karo na farko. Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin da ke kula da harkokin mahardata kur'ani mai tsarki a kasar Yeman ya jagoranci wani zaman taro da ya hada mambobinsa a karo na farko a kasar tun bayan kafa shi.560587


captcha