IQNA

Taro Kan Harkokin Zamantakewa A Birnin Katif

19:15 - April 12, 2010
Lambar Labari: 1906174
Bangaren kasa da kasa; Ana shirin gudanar da wani zaman taro a yankin Katif na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke Saudiyya kan lamurran zamantakewa jama'a.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da kamfanin dillancin labaran Rasid na kasar Saudiyya ya bayar ya nuna cewa, ana shirin gudanar da wani zaman taro a yankin Katif na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke Saudiyya kan lamurran zamantakewa jama'a. Bayanin ya ci gaba da cewa an kamma shirin gudanar da wani zaman taro a yankin Katif na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da ke Saudiyya kan lamurran zamantakewa jama'a.560657



captcha