Bangaren siyasa da zamantakewa: Taro karo da ashirin da takwas da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Suriya ke shiryawa duk wata mai sunan nuna wariya a cikin tunani da aikato a daidai wannan rana ta yaki da nuna wariya a ranar ashirin da biyu ga watan Farvardin a birnin Damskos.