Bangaren siyasa da zamantakewa; mai bada fatawa a Jablul Amil a Labanon a jiya ne ashirin da biyu ga watan Farvardin na shekarar hijira Shamsiya a wani matakin jinjinawa Rajib Taib Ordogon firaministan kasar Turkiya kan fuskantar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ya jaddada cewa: bayanan bayan bayan nan da Ordogon ya yi kan haramtacciyar kasar Isra'ila ya kara fito da girma da daukakar al'ummar musulmi a tarihi da karfafa masu karfin guiwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta daga kasar Labanon net a watsa rahoton cewa; mai bada fatawa a Jablul Amil a Labanon a jiya ne ashirin da biyu ga watan Farvardin na shekarar hijira Shamsiya a wani matakin jinjinawa Rajib Taib Ordogon firaministan kasar Turkiya kan fuskantar gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ya jaddada cewa: bayanan bayan bayan nan da Ordogon ya yi kan haramtacciyar kasar Isra'ila ya kara fito da girma da daukakar al'ummar musulmi a tarihi da karfafa masu karfin guiwa. Muhammad ali Aljauzi ya bayyana cewa; bayani gamsasshe na hankali da nucuwa ya janyo hankula duniya da yin tasiri hatta kan haramtacciyar kasar Isra'ila.
561252