Bangaren siyasa da zamantakewa: a taron kasa da kasa na musulmi a Indonosiya an amince da shawarar tsarin hajji mai kyau inda za a kula da kare muhalli da yanayin rayuwar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga kudu maso gabacin Asiya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta aljazira ta watsa labarin cewa; : a taron kasa da kasa na musulmi a Indonosiya an amince da shawarar tsarin hajji mai kyau inda za a kula da kare muhalli da yanayin rayuwar musulmi.
Kuma za su gudanar da bincike kan yanayin kasashen musulmi da yadda iska ke kadawa a kasashen da yanayin ruwan sha su kana daga bisani su fitar da bayani mai gamsarwa.
561268