IQNA

Ana Bincike Kan Mahangar Musulunci Kan Ta'addanci A Rasha

16:17 - April 13, 2010
Lambar Labari: 1906729
Bangaren siyasa da zamantakewa; mahangar Musulunci kan ta'addanci a wata tattauna da ta hada cibiyoyi da hukumomi na zamantakewa da na addini da musulmi da shugabannin addini da na jam'iyu da kungiyoyi daban daban a Rasha.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna daga reshenta da ke hukumar da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a ketare karkashin rahoton ofishin da ke kula da harkokin yada al'adun Iran a kasar Rasha cewa: mahangar Musulunci kan ta'addanci a wata tattauna da ta hada cibiyoyi da hukumomi na zamantakewa da na addini da musulmi da shugabannin addini da na jam'iyu da kungiyoyi daban daban a Rasha. Kuma tattaunawar an bat a suna Musulunci ya ta'allaka da wane ne.



561344
captcha