IQNA

Alkalami Mai Aiki Da Wutar Lantarki Don Karatun Kur'ani

19:54 - April 13, 2010
Lambar Labari: 1906809
Bangaren kasa da kasa; Wani dan asalin kasar Syria ya samar da wani alkami da ke aiki da wutar lantarki domin saukake hanyar karatun kur'ani musamman ma ga wadanda suke yawan karatunsa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga wasu kafofin yada labarai na kasashen larabawa an habarta cewa, wani dan asalin kasar Syria ya samar da wani alkami da ke aiki da wutar lantarki domin saukake hanyar karatun kur'ani musamman ma ga wadanda suke yawan karatunsa. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka wannan sabon alkalami ya isa kasuwa a wasu daga cikin kasuwannin kasar Syria, kuma nan bad a jimawa ba zai watsu zuwa sauran kasashe. 561254






captcha