IQNA

Akwai Majami'oin Yahudwa 218 A Cikin Birnin Qods

19:54 - April 13, 2010
Lambar Labari: 1906810
Bangaren kasa da kasa; Daya daga cikin jagororin mabiya addinin kirista a birnin Qods ya tabbatar da cewa akwai wuraren ibadar yahudawan sahyuniya dari da sha takwas a Qods.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo da na kamfanin dillancin labaran nasij an bayyana cewa, daya daga cikin jagororin mabiya addinin kirista a birnin Qods ya tabbatar da cewa akwai wuraren ibadar yahudawan sahyuniya dari da sha takwas a Qods. Bayanin ya ci gaba da cewa yahudawan sahyuniya suna yin amfani da damar da suke da itawajen ta cikakken goyan bayan da suke samu daga manya kasashe wajen aikata ta'addancinsu, tare da tozarta wurare masu tsarki da ke cikin birnin mai alfarma. 561229

captcha