IQNA

Kokarin Hada kan Dukkanin Cibiyoyin Musulunci A Kasar Rasha

19:54 - April 13, 2010
Lambar Labari: 1906812
Bangaren kasa da kasa; Wasu daga cikin kungiyoyin musulmi na kasar Rasha suna ta kokarin ganin sun hada kandukaknin cibiyoyin musuluncin kasar domin gudanar da ayyukansu a bai daya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran Rusiska an bayyana cewa, wasu daga cikin kungiyoyin musulmi na kasar Rasha suna ta kokarin ganin sun hada kandukaknin cibiyoyin musuluncin kasar domin gudanar da ayyukansu a bai daya. Wasu daga cikin kungiyoyin sun dangant hakan da banbancin fahimta kan wasu lamurra da suka danganci addini, amma kuam wasu suna ganin hakan ba dalili ne na rashin hada gwiwa tsakanin dukkanin cibiyoyin musuluncin kasar ba. 560946
captcha