Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna reshenta da ke kasar Suriya bayan ya nakalto daga majiyar gwamnatin wannan kasa Sana ya watsa rahoton cewa; sabuwar tawagar kai taimako da agaji ta isa kasar Suriya a ranar ashirin da uku ga watan Farvardin da ke karkashin kulawar tawagar al'ummar larabawa da taimakawa al'ummar Palsdinu. Wannan tawaga ta kumshi ton dari da arba'in da daya na abinbci da al'ummar kasar Suriya suka tattara domin kai way an uwansu a Gaza.
562077