IQNA

Hizbullahi Ta Yi Allah Wadai Da Shirin Tilastawa Palasdinaw Gudun Hijira

15:45 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907316
Bangaren siyasa da zamantakewa:bangaren gwagwarmaya na Hizbullahi a Labanon a ranar ashirin da uku ne ga watan Farvardin ya fitar da wani bayani da a cikinsa yak e yin Allah wadai da babbar murya kan sabon shirin da gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila ta bullo da shi da zai tilastawa Palsdinawa yin gudun Hijra daga yammacin kogin jodan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga reshenta da ke kasar Labanon ya watsa rahoton cewa; cibiyar duniya mai kokarin tabbatar da sulhu ta Musulunci a kwana biyu da ta yi tana gudanar da taronta a Indiya ta bawa Ayatullahi Taskhiri babban sakataren cibiyar duniya ta kara kusanto da musulmi da kuma malama Shila Dikshit waziriyar lardin Dehli Kyautar tabbatar da sulhu na adalci. A cikin wannan sanarwa da kungiyar ta fitar ta bukaci kungiyoyin kasa da kasa da kungiyar hadin kan kasashen larabawa da duk wani mutum mai mutunci a duniya day a nuna tsayin daka kan wannan bakar siyasa ta zalunci da ake nunawa Palasdinawa.


561981
captcha