IQNA

Bayyana Falalar Ilimi Da Daukakarsa A Cikin Kur;ani A Baje Kolin Hotuna

15:43 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907323
Bangaren kula da harkokin Kur'ani:a kasuwar baje kolin hotuna a birnin Trablus an bayyana falalar ilimi da daukaka da kuma mu;ijizarsa a cikin kur'ani.
Daga Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a kasuwar baje kolin hotuna a birnin Trablus an bayyana falalar ilimi da daukaka da kuma mu;ijizarsa a cikin kur'ani. Wannan kasuwar baje koli an bata sunan Ayoyin kur'ani da bayanan gaskiya na ilimi da kuma bayanai na ilimi da kur'ani ya yi nuni da su da kuma dan adam sai bayan karnoni kanan ya gano hakan da kuma har yanzu ya kasa gano wasun da dama.


561800
captcha