IQNA

An Fara Taron Mahardata Kur'ani Na Farko A Yeman

19:48 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907382
Bangaren kasa da kasa; An fara gudanar da wani taron mahardata kur'ani mai tsarki na kasa baki daya a kasar Yeman, wanda shi ne karon farko da aka fara gudanar da irin taro.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta, a wani labari da ya nakalto daga shafin yanar gizo na kamfanin dillancin labaran saba na akasar Yeman an habarta cewa, An fara gudanar da wani taron mahardata kur'ani mai tsarki na kasa baki daya a kasar Yeman, wanda shi ne karon farko da aka fara gudanar da irin taro. Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitin kula da harkokin karatun kur'ani na kasar shi ne ya shirya gudanar da wannan zama. Daga cikin muhimman abubuwan da zaman zai yi dubi a kansu har da nuna wasu daga cikin muhimman darussa daga kur'ani. 561792







captcha