IQNA

Taron Malaman Harshen Larabci A Kasar Mexico

19:48 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907383
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar dar al-salam da ke da dangantaka da cibiyar kula da ayyukan al'du da harkokin musulunci ta kasar Mexico ta shirya gudanar da taron malaman larabci.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Cibiyar dar al-salam da ke da dangantaka da cibiyar kula da ayyukan al'du da harkokin musulunci ta kasar Mexico ta shirya gudanar da taron malaman larabci, wadanda suke koyar da wannan harshe a cikin makarantu da jami'o na kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa cibiyar dar al-salam da ke da dangantaka da cibiyar kula da ayyukan al'du da harkokin musulunci ta kasar Mexico ta shirya gudanar da taron malaman larabci, wadanda suke koyar da wannan harshe a cikin makarantu da jami'o na kasar, wanda yanzu haka aka fara gudanarwa a kasar.561828


captcha