IQNA

Taron Kasa Da Kasa Kan Matsayin Ma'aiki (SAW) A Riyad

19:47 - April 14, 2010
Lambar Labari: 1907386
Bangaren kasa da kasa; An shirya gudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da manzon rahma a birnin Riyad na kasar Saudiyya, wanda za a gudanar a cikin wannan wata.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto wani rahoto da ke cewa, An shirya gudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da manzon rahma a birnin Riyad na kasar Saudiyya, wanda za a gudanar a cikin wannan wata. Bayanin ya ci gaba da cewa, An shirya gudanar da wani zaman taro da aka yi wa take da manzon rahma a birnin Riyad na kasar Saudiyya, wanda za a gudanar a cikin wannan wata.561913



captcha