Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, An fara buga wata mujalla da ke yin Karin haske kan lamurran addinin muslunci musamman kan kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, da za ta rika fitowa a kowane wata. Bayanin ya ci gaba da cewa an fara buga wata mujalla da ke yin Karin haske kan lamurran addinin muslunci musamman kan kur'ani mai tsarki a kasar Qatar, da za ta rika fitowa a kowane wata a birnin Daha fadar mulkin kasar. 561976