Bangaren al'adu da fasaha:A daidai lokacin da kungiyoyin musulmi a Jaodan ke tsananta adawa da suka kan rarraba wani allo na fim da Amerika ke yi day a kumshi cin fuska kan Musulunci a makarantun wannan kasa,ma'aikatar ilimin kananan yara a wannan kasa ta Jodan ta fitar da wata doka ta hana rarraba duk wani nauyi na alkalami day a shafi al'ada ba tare da umarnin wannan ma'aikata da take kula da makarantu a wannan kasa.