Bangaren adabi :Muassisar gudanar da bincike da wallafa littafai ta Isra'a ta tarjam tafsirin Tasnim tafsirin Tartibi na Kur'ani mai girma da Ayatullahi Uzma Jawadi Amuli ya rubuta zuwa harsunan larabci da turanci.
A wata tattauanwa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta yi da mai kula da shirin tarjuma da wallafawa da watsa littafai cewa : Muassisar gudanar da bincike da wallafa littafai ta Isra'a ta tarjam tafsirin Tasnim tafsirin Tartibi na Kur'ani mai girma da Ayatullahi Uzma Jawadi Amuli ya rubuta zuwa harsunan larabci da turanci.Wannan wani babban aiki ne mai muhimmanci matuka gaya da kuma zai taimaka ainin ta fuskokin daban-daban na ilimi da yada addini.
562549