Bangaren al'adu da fasaha;A lokacin wani buki ne da aka gudanar na musamman domin girmama mutane tara da suka zo na farko a gasar yin wake da yabo ga ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansagasar da aka kasa ta gida uku yan tsakanin shekaru uku zuwa biyar sai kuma yan shekaru zuwa da bakai sai kuma yan shekaru takwas zuwa goma.
Daga hukumar da ke kula da yada al'adun Iran a ketare da kara kusanci tsakanin musulmi,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: A lokacin wani buki ne da aka gudanar na musamman domin girmama mutane tara da suka zo na farko a gasar yin wake da yabo ga ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayan gidansagasar da aka kasa ta gida uku yan tsakanin shekaru uku zuwa biyar sai kuma yan shekaru zuwa da bakai sai kuma yan shekaru takwas zuwa goma.Kuma a wannan buki an samu halaratr mai kula da ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa ta Turkiya da kuma daruruwan musulmi day an majalisar dokoki da malamai da limamai da kuma jami'an diplaumasiya.
562605