Bangaren siyasa:fushi da maganganu cikin bacin raid a Obama shugaban kasar Amerika ke nunawa kan Iran alama ce ta kasawar Amerika wajen magance matsalolin da ke addabar yankin da kuma yake-yake da rikici a wannan yanki,kuma yadda lamarin ke kara kamari yana kara bakanta masa da raid a sa shi yana fushi.