IQNA

Majalisar Dinkin Duniya Ba Ta Fuskantar Mamayen HKI

12:01 - April 15, 2010
Lambar Labari: 1907488
Bangaren siyasa da zamantakewa; Alama Fadullah babban marji'in yan shi'a a kasar Labanon a lokacin wata ganawa ce day a yi da wakilin musamman na majalisar dinkin duniya a Labanon ya jaddada masa cewa; wannan majalisa ta dinkin duniya bat a magana kan duk wani lamari day a shafi mamaye yankunan Palasdinu da kuma tsayin daga kan haramtacciyar kasar Isra'ila.
A jiya ne Allama Fadullahu ya bayyana wannan magana karma yadda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga kasar ta Labanon bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta lebanonfiles ta watsa rahoton cewa; Alama Fadullah babban marji'in yan shi'a a kasar Labanon a lokacin wata ganawa ce day a yi da wakilin musamman na majalisar dinkin duniya a Labanon ya jaddada masa cewa; wannan majalisa ta dinkin duniya bat a magana kan duk wani lamari day a shafi mamaye yankunan Palasdinu da kuma tsayin daga kan haramtacciyar kasar Isra'ila.

562284
captcha