Bangaren kula da harkokin kur'ani : an wallafa da watsa wani littafi day a kumshi sunayen Allah masu tsarki guda gomiya tara da tara a cikin harshen Jamusanci kuma sunayen suna tare da bayani da falalarsu da tsarkinsu.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga yankin Balkan net a watsa rahoton cewa; an wallafa da watsa wani littafi day a kumshi sunayen Allah masu tsarki guda gomiya tara da tara a cikin harshen Jamusanci kuma sunayen suna tare da bayani da falalarsu da tsarkinsu. Majid Uwaisi mai tarjama dan Shi'a ne ya tarjama wannan littafi da kawo bayanai dalla-dalla.
562784