IQNA

Zaman Taro Kan Tafsirin Surat Maryam A Birnin London

13:50 - April 19, 2010
Lambar Labari: 1909419
Bangaren kasa da kasa: Musulmin kasar Birtaniya sun shirya gudanar da wani zama domin bahasi kan tafsirin surat Maryam a babban dakin taro na jami'ar London da ke kasar Birtaniya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da ya nakalto daga shafin internet IDR cewa, Musulmin kasar Birtaniya sun shirya gudanar da wani zama domin bahasi kan tafsirin surat Maryam a babban dakin taro na jami'ar London da ke kasar Birtaniya. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai halartar masana kan tafsirin kur'ani dake cibiyoyin addinin musulunci da ke sassa daban-daban na kasar Birtaniya.Daga cikin abubuwan da taron zai mayar da hankali kansu a kwai darussan da 'yan adam za su koya daga rayuwar Sayyida Maryam.



captcha