IQNA

Kafa Kwamitocin Hardar Kur'ani A Masallatan Sharjah

13:49 - April 19, 2010
Lambar Labari: 1909426
Bangaren kasa da kasa; Cibiyar daular kur'ani da sunnar manzo (SAW) da ke birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa, ta kafa wasu kwamitocin hardar kur'ani mai tsarki a masallatan birnin.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, cibiyar daular kur'ani da sunnar manzo (SAW) da ke birnin Sharjah na hadaddiyar daular larabawa, ta kafa wasu kwamitocin hardar kur'ani mai tsarki a masallatan birnin. Bayanin ya ci gaba da cewa kwamitocin da za a kafa za su mayar da hanakali wajen horas da masu hardar ko koyon karatun kur'ani tare da kiyaye ka'idojinsa a kasar. 564317




captcha