IQNA

Za A Saka Wasu Littafin Tarihin Ma'aiki A Ayyukan Bincike A Turai

13:49 - April 19, 2010
Lambar Labari: 1909430
Bangaren kasa da kasa; An fitar da wata sanarwa dangane da saka wasu daga cikin littfan sirar manzon Allah a cikin wasu ayyukan bincike na tarihi a wasu cibiyoyin binki ne nahiyar turai.
Kamfanin dillancin labarn iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga wata kafar yada labaran turai cewa, An fitar da wata sanarwa dangane da saka wasu daga cikin littfan sirar manzon Allah a cikin wasu ayyukan bincike na tarihi a wasu cibiyoyin binki ne nahiyar turai. Bayanin ya kara da cewa An fitar da wata sanarwa dangane da saka wasu daga cikin littfan sirar manzon Allah a cikin wasu ayyukan bincike na tarihi a wasu cibiyoyin binki ne nahiyar turai. 564218



captcha