IQNA

Za A Shirya Wani Taron Karawa Juna Sani Kan Kur'ani

13:48 - April 19, 2010
Lambar Labari: 1909433
Bangaren kasa da kasa; Za a shirya gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki wanda ciobiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta kasashen musulmi ta shirya.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani day a nakalto daga bangaren yada labarai na ISESCO an bayyana cewa, Za a shirya gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki wanda ciobiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta kasashen musulmi ta shirya. Bayanin ya ci gaba da cewa za a shirya gudanar da wani zaman taro na karawa juna sani kan ilmomin kur'ani mai tsarki wanda ciobiyar kula da harkokin ilmi da al'adu ta kasashen musulmi ta shirya. 564136



captcha