Bangaren siyasa da zamantakewa:tawagar yan Italiya da suka isa kasar Labanon a binciken da suke gudanarwa na sanin makomar Imam Musa Sdra jagoran yan Ama; a Labanon sun zau da Ayatullahi Kablan domin sanin makomar wannan dan gwagwarmaya dan Shi'a .
Daga kasar Labanon ne cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; tawagar yan Italiya da suka isa kasar Labanon a binciken da suke gudanarwa na sanin makomar Imam Musa Sdra jagoran yan Ama; a Labanon sun zau da Ayatullahi Kablan domin sanin makomar wannan dan gwagwarmaya dan Shi'a .Mataimakin shugaban majalisar Koli ta musulmin shi'a a Labanon a ranar alhamis ashirin ga watan Farvardin shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da takwas hijira shamsiya da kuma sheikh Muhamad Yakubi tsohon dan majalisar dokokin Labanon kum shugaban mu'asisar kare hakkoki sun tattauna da tawagar yan Italiya da suka isa wannan kasa ta Labanon a kokarin da suke yin a gano gaskiyar abin day a faru da Imam Musa Sadre da sauran wadanda suke tare da shi .
564466