IQNA

Taro kan Rawar Da Kafafen Watsa labarai Ke Takawa Kan Ci Gaban Duniyar Musulmi

Bangaren adabi:cibiyar binciken al'adu da fasaha da kusanci na addini a ta bayyana cewa; za a gudanar da taro kan yin nazarin irin rawar da kafafen watsa labarai ke takawa ta fuskar ci gaban wallafe-wallafe a duniyar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin addini a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; binciken al'adu da fasaha da kusanci na addini a ta bayyana cewa; za a gudanar da taro kan yin nazarin irin rawar da kafafen watsa labarai ke takawa ta fuskar ci gaban wallafe-wallafe a duniyar musulmi.
Wannan taro zai bada damar sanin irin rawa da gudunmuwar da kafafen watsa labarai ke takwa wajen ciyar da duniyar musulmi gaba ta fuskokin daban-daban musamman a bangaren wallafe-wallafe da rubuce-rubuce.Har ila yau an samu halartar shugabanni da darektoci da zummar samar da wani yanayi da zai habaka ilimi da bincike a wannan fanni na rubutu.

564441