Bangaren siyasa da zamantakewa;A babban birnin kasar Jodan ne za a gudanar da bincike kan bangarori daban-daban da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta bullo da shi na tilastawa mazauna kauyuka a yankin yammacin kogin jodan Palsdinawa yin gudun hijira kuma a rana ashirin da takwas ga watan Farvardin na shekara ta dubu daya da dari hudu da tamanin da takwas ne suka gudanar da wannan bincike a birnin Oman fadar mulkin kasar Jodan.