IQNA

An Bude Taron Kara Wa Juna Sani Na Limamai A Bahrain

11:32 - April 21, 2010
Lambar Labari: 1910614
Bangaren kasa da kasa; An bude wani zaman taro na kara wa juna sani ga malamai da masu isar da sakonnin musulunci na kasar Bahrain.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani bayani da kamfanin dillancin labaran muhit ya buga a shafinsa na internet ya habarta cewa, An bude wani zaman taro na kara wa juna sani ga malamai da masu isar da sakonnin musulunci na kasar Bahrain, wanda ke samun halartar malamai daga sassan kasar.Bayanin ya ci gaba da cewa an bude wani zaman taro na kara wa juna sani ga malamai da masu isar da sakonnin musulunci na kasar Bahrain, wanda ke samun halartar malamai daga sassan kasar. 565946



captcha