IQNA

Yan Shi'a Jafari A Turkiya Za Su Mallaki Cibiyar Bincike

Bangaren nazari da ilimi: shugabannin Jami'ar Igdir a Turkiya ta amince da kafa cibiyar bincike ta yan shi'ar Ja'afari a wannan jami'a.
Daga Reshenta da ke kasar Turkiya bayan ta nakalto daga majiyar majiyar labarai ta masallacinZainabiya a Istambul ta watsa rahoton cewa; shugabannin Jami'ar Igdir a Turkiya ta amince da kafa cibiyar bincike ta yan shi'ar Ja'afari a wannan jami'a. Mazhabar Ja'afariya na daya daga cikin mamyan mazhabobi masu tasiri a duniyar musulmi har ila yau a yankin saboda haka ware wani guri na musamman da za a yada tunani da nazari da akida da kuma al'adu wani babban ci gaba ne da mazhabobin Musulunci da shugabannin musulmi.


566448