IQNA

A Oman Za A Gudanar Da Baje Kolin Goyan Bayan Palasdinu

Bangaren al'adu da fasaha: a birnin Oman fadar mulkin kasar Jodan ne za a gudanar da taron baje kolin nuna goyan baya ga abubuwa masu kima da daraja a Palasdinu da bayyana adawarsu kan ta'addanci da wuce gonad a irin yahudawan sahayoniya da ke yin mamaye a yankin Palasdinu kuma za a gudanar da wannan kasuwar baje koli ne a ranar uku ga watan Ordebehesh.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na Jodan ta nakalto daga jaridar Dastur ta kasar ta Jodan cewa: a birnin Oman fadar mulkin kasar Jodan ne za a gudanar da taron baje kolin nuna goyan baya ga abubuwa masu kima da daraja a Palasdinu da bayyana adawarsu kan ta'addanci da wuce gonad a irin yahudawan sahayoniya da ke yin mamaye a yankin Palasdinu kuma za a gudanar da wannan kasuwar baje koli ne a ranar uku ga watan Ordebehesh.

566105