Bangaren kasa da kasa: a yau kafafen watsa labarai na amfani da bakaken kalamai da al'adu da suka sabawa addini domin yin mummunan tasiri kan matasa da kuma su nisanta matasa daga abubuwa na hakika da asali .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur;'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; a yau kafafen watsa labarai na amfani da bakaken kalamai da al'adu da suka sabawa addini domin yin mummunan tasiri kan matasa da kuma su nisanta matasa daga abubuwa na hakika da asali .
Wannan lamari abin yin la'akari da shi ne da kuma ya dace a dauki matakin gaggauwa na bullowa wannan lamari da kuma fitowa a kalubalanci irin wadanna kafofin watsa labarai wadanda a maimakon su ilmantar da jama'a sai su yi kokarin kawo cikasa da wargaza abubuwa masu kima da makomar matasan.
568462