IQNA

A Turkiya Ne Zuriyar Gidan Ma'aiki (AS) Ke Gudanar da Taro

Bangaren kasa da kasa; Wannan shi ne karon farko da sadat wato zuriyar gidan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi ke gudanar da taro a tsakaninsu a kasar Turkiya kuma duk wabni kungiyar ta kasa da kasa ta Ahlul Baiti (AS) a jiya sun hade a birnin Istambul na kasar Turkiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga ehlibeyt.org ta watsa rahoton cewa: Wannan shi ne karon farko da sadat wato zuriyar gidan ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi ke gudanar da taro a tsakaninsu a kasar Turkiya kuma duk wabni kungiyar ta kasa da kasa ta Ahlul Baiti (AS) a jiya sun hade a birnin Istambul na kasar Turkiya. Gudanar da irin wannan taro wata babbar dam ace ga zuriyar ma'aiki domin sanin halin da sauran yan uwansu ke ciki da kuma yadda za su fadada da kare addinin da kakansu ya zo da shi.

568472