Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga beyazgazete ta watsa rahoton cewa; Jam'iyar masu wuce gonad a iri ta Ifratgari a kasar Jamus da kuma ked a tsananin nunawa wariyar launin fata ta PRONRW a cikin wata fim da suka shirya sun ci fuska da dirar mikiya kan musulmmi a yakin neman zaben kananan hukumomin kasar. Wannan ba shi ne karon farko da jam';iyu da kungiyoyi a wannan kasa ke yin dirar mikiya da nuna wa musulmi wariya harma da daukan matakin yi masu barazana a wannan kasa ta jamus.
568426