IQNA

Burin Makiya Shi Ne Kai Hari Kan Mata Musulmi

16:17 - April 26, 2010
Lambar Labari: 1913186
Bangaren kasa da kasa: babban burin makiya shi ne kai hari kan mata musulmi a wani sabon salon yaki da suka bullo da shi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: : babban burin makiya shi ne kai hari kan mata musulmi a wani sabon salon yaki da suka bullo da shi. Muhsin PakAyin mukaddashin mai kula da al'adu a hukumar al'adu da dangantaka ta Musulunci a lokacin taron mata musulmi karo na biyu ya yi wannan bayani tare da bada shawarar bullowa wannan lamari da kawo karshen wannan cin kashi da makiya ke nunawa musulmi da kuma takalar fada .

568190

captcha