Bangaren kasa da kasa; a kasar Bahrain ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan saka jari da harkokinkudi da tattalin arziki a kasashen musulmi da kuma za a fara wannan taro a ranar sha uku ga watan ordebehesh na shekarar ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kawo karshensa a ranar sha biyar ga watan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci tai ran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar kasar Bahrain Alwakt ta watsa rahoton cewa; a kasar Bahrain ne za a gudanar da taron kasa da kasa kan saka jari da harkokinkudi da tattalin arziki a kasashen musulmi da kuma za a fara wannan taro a ranar sha uku ga watan ordebehesh na shekarar ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da kawo karshensa a ranar sha biyar ga watan.Wannan taro babban bankin kasar ta Bahrain ne ya dauki nauyin gudanar da shi a otel din Ritar Karlton a birnin Manama fadar mulkin kasar da kuma zai share kwanaki uku ana gudanarwa inda masu kula da harkokin kudi daga kasashe daban daban na duniya za su halarta.
568873