IQNA

Nauyin Uwaye Mata Ne Su Wayer Da Kan Yayansu Na Ci gaban Ilimi A Nan Gaba

Bangaren kasa da kasa; yanada muhimmanci matuka uwaye mata musulmi bayan ilimantar da yayansu ilimmi da fahimtar da su ci gaban da za a samu a nan gana su magance masu matsalolin da suke fuskanta a fuskar tarbiya a duniyar musulmi.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; yanada muhimmanci matuka uwaye mata musulmi bayan ilimantar da yayansu ilimmi da fahimtar da su ci gaban da za a samu a nan gana su magance masu matsalolin da suke fuskanta a fuskar tarbiya a duniyar musulmi. Malama Bashari Rahman musulma yar kasar Pakistan a wani zama a marecen ranar shidda ga watan ordebehsh na shekarar hijira Shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a taron kasa da kasa na mata masana ta yi wannan bayani da jan hankalin yan uwanta mata da suka halarci wannan taro da ma wadanda bas u samu damar halartar wannan taro ba.

568864