Bangaren kasa da kasa; malamai daga kasashe daban-daban na nahiyar Afrika za su gudanar Senegal a ranar sha bakwai zuwa sha tara ga watan Khurdad na shekara da taro a tsakaninsu a birnin Dakar fadar mulkin kasar ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.
Shugaban kasar Senegal Abdallah Wade ne ya bada shawarar gudanar da irin wannan taro a tsakanin malamai musulmi na nahiyar Afrika kamar yadda cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar kusa da gwamnatin kasar ta Senegal walf ta watsa rahoton cewa: malamai daga kasashe daban-daban na nahiyar Afrika za su gudanar Senegal a ranar sha bakwai zuwa sha tara ga watan Khurdad na shekara da taro a tsakaninsu a birnin Dakar fadar mulkin kasar ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.Burin wannan taro shi ne samara da hanyoyin da za su taimakawa kasashen afrika da gwamantocinsu na ci gaba.
570452