Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga Abdalla bin Ali Basgar mai kula da kungiyoyin duniya kan harder kur'ani mai girma ummid ta watsa rahoton cewa; Taron kasa da kasa kan koyar da Kur'ani Mai Girma a birnin Jidda na kasa Saudiya daga ranar sha biyar ga watan Khurdad zuwa sha bakwai ga watan na Khurdad na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara.Ya kara da cewa mu'assisohi da cibiyoyi na kur'ani nauyi ne kan su su yada sakon da Kur'ani Mai girma ya kumsa a duniya da isar da hakan ga kowa da kowa.
570408