IQNA

Jami'ar Ahlul Baiti Ta Karbala' Ta Zama Mamba A Kungiyar Jami'o'I Ta Larabawa

Bangaren kasa da kasa: Abud Judi Alhilli shugaban jami'ar Ahlul Beiti (AS) da ke birnin Karbala' ya bada labarin zaman wannan jami'a daya daga cikin mambobin jami'o'in da ke cikin kungiyar jami'in larabawa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna ce ta nakalto daga wajen Abud Judi Alhulli shugaban jami'ar yana bada labarin cewa; Abud Judi Alhilli shugaban jami'ar Ahlul Beiti (AS) da ke birnin Karbala' ya bada labarin zaman wannan jami'a daya daga cikin mambobin jami'o'in da ke cikin kungiyar jami'in larabawa.
Wannan wata babbar dam ace ga jami'ar da shugabanninta da kuma uwa uba wasu karatu a cikinta ta fuskoki da daman a

570403