Bangaren kasa da kasa: komitin da ke kula abubuwan addini a jamhuriyar Ingushtiya nada niyar kafa gidan Radiyon Musulunci a wannan kasa cikin gaggauwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa ta nakalto daga majiyar kusa da komitin da ke kula da harkokin addini a wannan kasa cewa: komitin da ke kula abubuwan addini a jamhuriyar Ingushtiya nada niyar kafa gidan Radiyon Musulunci a wannan kasa cikin gaggauwa. Burin kafa wannan gidan radiyo na musulunci shi ne ilmantar da matasa da karfafa masu kusanci da abubuwan addini da koyarwa ta addinin musulunci da koyarwa ta Kur'ani mai girma.
570171