IQNA

Kasuwar Littafan Musulunci A Marokko

Bangaren kasa da kasa: a ranar talata bakwai ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ta hijira Shamsiya aka fara kasuwar baje kolin littafan musulunci a kasar Marokko da aka samu halartar cibiyoyi da mu'assisoshin musulunci da na ilimi da al'adu na Asesko .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Muhit ta watsa rahoton cewa: a ranar talata bakwai ga watan ordebehesht na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara ta hijira Shamsiya aka fara kasuwar baje kolin littafan musulunci a kasar Marokko da aka samu halartar cibiyoyi da mu'assisoshin musulunci da na ilimi da al'adu na Asesko . Kuma wannan kasuwar baje kolin littafan musulunci ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar net a shirya.


570107