Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar musulunci ta Iran Ikna net a watsa rahoton cewa bayan ta nakalto daga tasahr bayar da labarai ta Rasid cewa; jami'an tsaroi a kasar Saudiya sun saki yan gwagwarmaya yan Shi'a da suka tsare bayan sun kama masu kuma wannan saki nasu ya z one a ranar talatar da ta gabata bakwai ga watan ordebehesh na sheakarar hijira Shamsiya ta dubu daya da dari uku da tamanin tara. Hasan Salih Almahna yana daga cikin wadanda aka tsaren yan shi'a yau kimanin wata daya ta hanyar fakewa da cewa sun gudanar da sallar jam'i.
570074